India Hausa Fassara
Trending

India Hausa WAKILIN YAKI Sabuwar Fassarar Sultan Film Factory

Download Latest Indian Hausa Algaita fassara

Download India Hausa Fassara

Hanyoyin samun fina finai fassarar algaita dub studio dakuma sultan film factory da sauran kanfani masu fassarar films dake Nigeria guda biyu ne (FREE: Tsarin Kyauta) dakuma (PAID: Tsarin biyan kudi). Yanzu haka mun dauke muku da bayanin kowannen su acikin wannan shafin na NHAUSA duniyar dake kawo muku sabbin fina-finan kyauta dakuma na biyan kudi. Abin cikin sauki ne matsalar shine tsayawa ku karanta bayanan mu dake a wannan shafin shine hanya daya tilo na samun cikakkiyar bayani yadda ake sauke fassarar indian hausa acikin wayoyinku kokum computer. Karku manta da gaggawa da sauri da kosawa duk ba mafita bane wajen samun damar downloading na sabbin fassarar algaita ko sultan, mafitar anan itace tsayawa ku karanta bayanin kokuma ku aklli video mu dake YOUTUBE Munyi bayani filla-fillar yadda ake download na fina-finan fassarar india hausa 2024. Yadda ake downloadin shine mun tsara abin cikin hikimar matakai kamar yadda munsabayin bayani abaya duk da wasu lokutan mukan dan chanja tsare-tsaren saboda maganin mtsalar mutanenmu na rashin bin tsari. Saboda dole sai mutum yabi matakan daya-bayan-daya kafin yasami daman kallo da sauke sabbin fassarar fina-finai fassarar algaita da sultan.

 

Matakan kamar haka

  • Kasan poster
  • Jiran kirgan second talatin
  • Danna downloading 
  • Jiran har sai ya bude shafin na biyu (wato bangagren download now)
  • Saka makullin sirri daiadai
  • Danna download now 
  • Sannan zai fara yin downloading acikin wayoyinku

 

Tsarin biyan kudi wato tsarin (VIP INDIA HAUSA)

Wannan shine hanya daya tilo wajen samun dukkanin fina finai sabbi fassarar algaita da sultan cikin sauki batare da kuntsa wata wahalaba, jerin sababbin fassasa har guda 200-250 akowani wata batare da kun sha wta wahalaba acikin wayoyinku zamu sakaku acikin group dinmu na VIP INDIA HAUSA finafinai ne dayawa kuma kullum zubosu mukeyi dazaran an fassara film atake mukan turo dashi domin morewarku

 

Menene banbancin FREE & PAID (Tsarin biyan kudi dakuma tsarin kyauta?)

Yawan films: FREE – 3 films akowani sati PAID: 200 A wata daya

Garabasa: FREE – babu garabasa PAID: 3000 films kyauta ga duk sabon shiga tsarin

Tambaya: FREE – babu daman tambaya VIP: Kowani film kana iya tambayanmu zamu kawo maka shi

Kallo a online: FREE – babu daman haka VIP: Zaku iya kallo kowani film kamar a youtube

App dinmu: FREE babu daman amfani VIP: daman amfani da APP

Abubuwan dai suna yawa sosai amma idan mutum yashigo tsarin namu zai iya samun wannan cikakken bayani kan dukkanin yadda akeYou have to wait 30 seconds.

Generating Download Link…


 


Mungode sosai da kasancewa damu a kullum

Show More

bibzaria

Ibrahim Salisu Known as Bibzaria CEO of Nhausa for India Hausa, Freelance writer who has written Some of articles over the last decade, covering every conceivable subject from the Indian Hausa Movie

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button